A dai dai lokacin da ake daf da cigaba da karɓar sakamakon zaɓe a jihar Kano.

Jami an tsaro sun fito da mutane waje ciki har da ƴan jaridu waɗanda basu da katin hukumar zaɓe.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta