A kwanakin baya masu garkuwa da mutane sun kama wasu yara ƙanana ƴan makarantar islamiyya.

Abdurrahhman Abubakar Sada ya bamu labarin cewa, a yammacin jiya lahadi aka sako yaran bayan da aka bawa masu garkuwa da mutanen kuɗin fansa lakadan.

Jihar Zamfara dai na fama da rashin tsaro musamman musamman a yankunan arewa da gabashin jihar.

Wannan dai na ɗaya daga cikin ƙalubalen da shugaban ƙasa ke fuskanta a yankin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: