Tun tuni ɗaliban sun gaza gano bakin zaren.

Gwamnatin jihar kano ta lashe aman da ta yi na cewar za ta biyawa ɗaliban jihar Kano kuɗin jarrabawar NECO
Kwamishiniyar Ilimi ta jihar Kano ce ta bayyana hakan yayin taron manema labarai a yau.

Dama dai wasu na tunanin cewar da kyar gwamnatin ta iya cika alƙawarin duk da cewar an sha kwatanta hakan amma abin ya ci tira.

