ByMatashiya

May 18, 2023

Sanata mai wakilta Borno ta kuduSanata Mahammad Aliyu Ndume ya bayyana cewa indai gwamnatin tarayyar Najeriiya ta ciyo bashin dala miliyan 800 zai kai ta kotu.
Sanata Aliyu Ndume ya bayyana haka ne a jiya a wata hira da aka yi da shi a babban birnin tarayyar Abuja.
Gwamnatin Najeriiya ta bayyana cewa za ta ciyo bashin dala miliyan 800 daga bankin duniya domin rage radadin cire tallafiin man fetur da gwamnatin za ta cire wanda ta aike da kudirin ga majalissar dattawan a farkon watan Afrilin da ya gabata.
kuma Gwamnati ta ce idan aka karbo bashin za a rabawa alummnar kasar ne mutum miliyan 50 da kuma rabawa magidanta.
Sannan kamar yadda bankin duniyar ya bayyana ya ce zai bai wa Najeriiya bashi da zarar ta nema.
Sai dai ana tsaka da haka sai aka jiyo dan majalissar Ndume yana mai cewa shi kuwa indai gwamnati ta ciyo bashi zai kai ta kara gaban kotun domin abun ba zai yiwa kasa dadi ba.
Dan haka indai aka ciyo bashin zai jefa kasar a wani hali kuma hakan ya sabawa dokar.
Ya ci gaba da cewa akalla kudaden da za a ciyo bashin dala miliiyan 800 ba zai isa a rabawa mutane miliyan 50 ba.
Kuma ko da za a raba musu kuudaden zai kama ne naira 7,200 kaga kuwa wannan ba za su amfanar ba kawai dai ana so ne a bai wa wasu su cinye kudaden kamar yadda BBC ta ruwaito.

Gwamnan jihar Zamafara Bello Matawalle ya bukaci hukumar EFCC ta binciki ministocin Gwamnatin shugaba Buhari.
Bello Matawalle ya bayyana hakane ga jaridar Daily Trust da yake maida martani akan a wasikar da aka aike masa da ita.
Hukumar dake yaki da masu yiwa tattalin Arzkin kasa ta’anati EFCC ta aikewa da gwamnoni da ke shiri sauka daga mulki a ranar 29 ga wata mayu hadi da sanatoci wasika ta bincikarsu bayan ranar 29 ga wata domin bincike.
Cikin wadanda suka samu wasikar daga EFCC akwai Bello Matawalle na Zamafara wanda ke kusa da barin gadon mulkin jihar Zamafara kan kudade biliyan 70.
A yayin martaninsa ga jaridar Daily Trsut ya bayyana cewa EFCC ta binciki ministiocin shugaba Buhari da kuma sauran ma’aiikatan gwamnatin shugaba Buhari.
Ya ci gaba da cewa idan za ta yi binciken ta tabbatar ta yi akan gaskiya ba batare da an shi go da siyasa ko son rai ba a lamarin.
TRUST

Gwamnan jihar Borno Baba Gana Ummara Zulum ya gabatar da sabbin tufafi ga dalbai musulmai mata dake makarantar sakandire za su yi amfani da su.
Sabuwar Dokar za ta fara daga zangon karatu na farko na shekarar 2023\2024.
Daraktan makarantu a ma’aikatar Ilimi ta jihar Bukar Mustapha Umara shi ya gabatar da hakan a maiduguri babban birnin jihar a yau Alhamis.
Ya ce sun yi shirin sauyawa dalibai mata musulmai na makaranatar sakandire tufafi musamman mata don ci gaban iliminsu da kuma tarbiyya
Daraktan ya ci gaba cewa wannan doka ce ga kowanne dalibai.
Sabbin tufafin sun hada da wando riga zuwa gwiwa da kuma hijabi.
Sai dai gwamnati ta bai wa dallibai kirista zabi na sanya wanda suke so ko kuma wanda aka sauya.
Gwamnati ta ce daliban dole su sanya kayan da aka sauya musu musamman mata.
Sannan sun bai wa shuwagabannin makarantu umarni bin dokar tare da tabbatar da ita a kan dalibi

Kungiyar kare musulmi ta kasa Najeriiya wato MURIC ta bayyana cewa ta na goyon bayan kirista ya kasance shugaban majalissar Dattijai ta goma a kasar.
Shugaban kungiyar MURIC na kasa Farfesa Ishak Akiintola shi ne ya bayyana haka a cikin wata tattaunawarsa da yan jaridu.
Ya ce sakamakon sa toka sa katsi da aka dinga yi a lookacin da ake neman tikitin shugabancin kasa Najeriya .
ya ce hakan ya nuna akwai damuwa iindai aka bari musulmi ya zama shugaban majalissar Dattijai ta kasa da za a yi karo na Goma.
ya ci gaba da cewa tunda dai kasa Najeriya ta samu shugaban kasa musulmi tare da mataimakinsa to dole ya zama shugaban majallissar ya zama kirista kuma daga bangaren kudu.
Akintola ya ce indai ana so kasar ta samu zaman lafiya to ya kamata a samu kirista ya zama shugaban.
Daga karshe kungiyar musulmi MURIC ta ce duk muusulmin da ya ke neman takarar su janyewa yan takara daga Kudu saboda kasa ta samu dai daiton musulmi da kirista a kasa baki daya kamar yadda yake ya bayyana.

Braek

Hukumar kiyaye haduurra ta kasa Road Safety ta bayyana cewa cikin shekara guda ansamu mutuwar mutuwar mutane dubu 40 a Najeiya cikin shekara guda.
kamar yadda shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa Dauda Biu ya bayyana a wani taro da majallasar dinkin duniya ta shirya na mako guda.
cikin bayannasa shugaban hukumar na kasa ya ce mutane dubu arbain ne suka rasu a shekara guda.
sannan ya ce an samu mutawar mutane akalla miliyan 1.3 a fadin duniya.
sannan ya ce kuma mutane miliyan 50 ne samun raunuka a yayin da hatsrun suuka faru.
Dauda Biu ya ci gaba da cewa majalissar dinkin duniya ta shirya wannan taron ne sakamakon samar dsa hanyar takaita yawan hatsarin wand aka shafe mako guda ana gudanarwa
kamar yadda ya abayyana ya ce an sanyawa take taron ne na bana cewar yadda za a takaiata yawan samun hatsri kasa da kuma duniya baki daya.
Sai dai nanne muke hukurtar da amsu kallo bisa labarin hukumar da ya fita hadi da kuskure a ranar Talata 166 ga watan Mayun da mu ke ciki.
MATASHIYA

Shahararriyar yar Tik Tok din Arewacin Najeriya Hafsa Fagge ta bayyana cewa idan kwamandan Hisbah na kano ya aure ta za ta daina TikTok.
Hafsa ta bayyana hakanne a jiya Laraba a wata hira da aka y da iita a gidan Radio na Freedom Kano.
Ta ce indai shugaban Hisabah na kano Haruna Ibn sina ya aureta za ta daina komai ta zauna gidan mijinta.
Cikin kwanakin baya ne aka jiyo hukumar Hisbah ta kano ta ba za jami’anta da su kamo Hafsa Fagge domin irin abubuwan da take yadawa a manhajar Tik Tok.
kamar yadda hukumar ta bayyana ta ce za a kama Hafsah Fagge don rashin tarbiiyar da take yadawa.
Sai dai a jiya lokacin da ake hira da hafsa a Freedom Radio ta ce ita burin ta ta auri shugaban Hisban don kuwa mutumiim kirki ne kuma mai umarni da ayi kyakkawa ne da kuma hani da mummuna.
Daily Nijeriya

Hukumar hana fasa kwauri Kwastam ta bayyana cewa ta kama kayan magunguna wadanda ba rijista na kimanin naira miliyan 27 a Legas.
Da yake jawabi ga manema labarai babban kwamandan hukamar Mr. Dera a birnin Legas a jiya laraba.
Ya ce jami’ansu sun yi sumame ne ga wata babbar mota inda suka kama tarin magani kuma mara asali.
Dera ya ce akalla jami’ansu sun kama kayyaki da suka hada na maguguna kuma wadanda ba a musu rijistaba da kasar ba.
Sannan ya ce akwai wadanda ma ba su da rijista da hukumar NAFDAC ta kasa bayan samun wadanda suka lalace cikin magani.
Sannan ya ce a bincke da s ka yi sun gano zai cutar da mutane wadannan abubuwan tare da jawo matsala ga kasa.
Ya ci gaba da cewa bayan duba kayan da suka yi musu sun haura darajar naira miliyan 27 da aka shigo da su
Sannan cikin maganin akwai wadanda na ruwa ne a kwalba suke, da kuma na kwayar magani sai sauran irin nau’ukan magunguna na amfan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: