Fitaccen ɗan jaridar nan ma aikaci a gidan rediyo Freedom Nasir Salisu Zaango ya bayyana cewar sai da yayi aikin koyarwa kafin ya fara aikin jarida.

Nasir Zango ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Ƴar Cikin Gida na mujallar Matashiya.
Bayan da ya faɗi tarihin rayuwarsa, har ma ya bayyana irin gwagwarmayar da ya sha kafin kasancewarsa shugaban sashen labarai na gidan rediyo Freedom

Kalli cikakken shirin a nan ? https://youtu.be/sJt1_LlnMd8 https://youtu.be/sJt1_LlnMd8
