Daga Basheer sharfaɗi

Wata Gobara da ba a san musababbabin tashinta ba ta cinye dukiya mai tarin yawa a ɗakin kwana na mata da ke jami’ar fasaha ta wudil cikin garin Kano.

zuwa yanzu dai babu ƙiyasin adadin da gobarar ta cinye.

Leave a Reply

%d bloggers like this: