An Kama Jami’an Lafiya Da Suka Batar Da Mahaifa Da Cibiya Bayan Haihuwa A Kwara
Rundunar ‘yan sanda a Jihar Kwara ta kama wasu jami’an lafiya biyar kan batar da mahaifa da cibiya bayan karbar haihuwar a wani asibiti a Jihar. Mai magana da yawun…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ‘yan sanda a Jihar Kwara ta kama wasu jami’an lafiya biyar kan batar da mahaifa da cibiya bayan karbar haihuwar a wani asibiti a Jihar. Mai magana da yawun…
Kungiyar masu sayar da shanu a kasuwar Kara da ke Bukuru a Jihar Filato sun koka akan yunkurin da ake yi na canza musu guri da gwamnatin Jihar za ta…
Hadakar jami’an tsaron yan sanda da na DSS a Jihar Delta sun kama wasu mutane uku ciki harda wani dan kasar Kamaru da ake zargi da yiin garkuwa da mutane…
Wata hatsaniya ta barke tsakanin jami’an hukumar DSS da ma’aikatan majalisar tarayya a birnin tarayya Abuja. Lamarin ya faru ne da jami’an na DSS da wasu manyan ma’aikatan majalisar biyu…
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar bayar da belin jami’in kamfanin Binance Tigran Gambaryan. Kotun ta ki bayar da belin jami’in kamfanin ne a wani…
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Ganduje ya ce tsare-tsaren Shugaban Kasa Bola Tinubu za su inganta Najeriya nan bada dadewa. Ganduje ya bayyana hakan ne a yau Juma’a…
Rundunar sojin Najeriya sun gano rijiyoyin mai biyar da barayin danyen mai suka haka a jihar Ribas. Sojojin sun sanar da kama masu satar danyen man ne da litar mai…
Hukumomi a jihar Lagos sun dauki gagarumin aikin tsaftace gine-ginen da aka yi ba bisa ka’ida ba a yankin Lekki. Kwamitin kar-ta-kwana da Gwamnatin jihar ta kafa domin gudanar da…
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi martani ga gwamnatin Bola Tinubu kan karkatar da kuɗaɗen ƴan fansho. Gwamnatin ta bayyana kudurin amfani da kudaden yan fansho ne domin…
Jirgin alhazan farko daga jihar Kebbi ya tashi zuwa ƙasa mai tsarki kamar yadda aka tsara domin sauke faralin aikin hajji a wannan shekara ta 2024. Gwamnan jihar Kebbi, Nasir…