Hizbah Ta Fito Da Sabbin Tsare-Tsare A Kano
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da kafa sabuwar doka da ta shafi harkokin bukukuwa. Rahotanni sun nuna cewa dokar ta shafi hana maza masu lura da saka sauti…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da kafa sabuwar doka da ta shafi harkokin bukukuwa. Rahotanni sun nuna cewa dokar ta shafi hana maza masu lura da saka sauti…
Kungiyar kwadago a Najeriya sun yi fatali da tayin Gwamnatin Tarayya kan mafi karancin albashi. Kungiyoyin sun ce kwata-kwata babu manufa kan gabatar da naira 48,000 da gwamnatin ta yi…
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba da belin tsohon gwamnan babban bankin kasa na CBN Godwin Emefiele akan kudi Naira miliyan 300. Kotun ta amince ta bayar…
Gwamnan Jihar Kano Injinya Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da shirin fara bai’wa kananu da matsakaitan ‘yan kasuwa mata tallafin Naira 50,000 ga kowacce duk wata a Jihar. Gwamnan shine…
Wata kotun a Kasar siwizalan ta yankewa tsohon ministan gwamnatin Gambia karkashin gwamnatin tsohon mai mulkin kama karya Yahya Jammeh hukuncin daurin shekaru ashirin a gidan yari bayan kama shi…
Kwamishinan ilmi na jihar Ribas, Farfesa Chinedu Mmon ya sauka daga kan mukaminsa na kwamishina daga gwamnatin Siminalayi Fubara. Mmon shine mutum na uku da aka nada a matsayin kwamishina…
Jami’an hisba a jihar Kano sun kama wasu matasa guda 20 da ake zargi da aikata badala a wani gidan shakatawa dake titin ring road wanda hakan ya damu mazauna…
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya haramtawa mambobin majalisar zartarwa ta tarayya (FEC), sayen motocin da suka dogara da man fetur. Shugaban ya kuma umarci dukkanin ma’aikatu da hukumomin gwamnati da…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta na kan nazarin yiwuwar fara amfani da wani sabon tsarin biyan albashi ga ma’aikatan gwamnati. Gwamnati ta ce idan aka fara amfani da sabon…
Gwamnatin jihar Gombe ta ce ta daina raba tallafin kayan abinci ga mazauna jihar, domin kamata ya yi kowa ya dauki fatanya ya noma abun da zai ci. Gwamna Inuwa…