Rundunar Tsaron Hadin Gwiwa Ta Kubutar Da Mutane 17 Da Yan Ta’adda Suka Yi Garkuwa Da Su
Rundunar tsaron hadin gwiwa ta kubutar da fasinjoji 17 da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da su a yankin karamar hukumar Batsari a jihar Katsina. Wata majiya mai tushe daga…