Rashin Ilmi Da Talauci Ne Ke Sanya Matasa Shiga Kungiyar Boko-Haram – Buni
Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya bayyana cewa rashin ilmi, da Talauci da ke addabar matasa ne ya sanya suke zama mayakan Boko-haram a yankin Arewa maso Gabashin Kasar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya bayyana cewa rashin ilmi, da Talauci da ke addabar matasa ne ya sanya suke zama mayakan Boko-haram a yankin Arewa maso Gabashin Kasar…
Wasu da ake kyauta zaton yan bindiga ne sun yi garkuwa da wata Harira Abdullahi matar dagacin Aboro da ke ƙaramar hukumar Sanga a jihar Kaduna. An yi garkuwa da…
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya karbi wasu ƴan Jam’iyyar PDP da NNPP da suka sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC a Jihar. Gwamnan ya karbi masu sauya shekar ne…
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Elrufai ya ce ya fice daga jam’iyya APC ne domin kawo ƙarshen siyasar ubangida. Elrufai wanda ya koma jam’iyyar SDP ya bayyana haka ne…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aikewa da Majalisar dokokin Jihar, wasikar neman amincewa da AVM Umar Ibrahim a Matsayin guda daga cikin ‘yan Majalisar zartarwar Jihar. A…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aikewa da Majalisar dokokin Jihar, wasikar neman amincewa da AVM Umar Ibrahim a Matsayin guda daga cikin ‘yan Majalisar zartarwar Jihar. A…
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar lll, ya bayyana gobe Talata a matsayin 1 ga watan Zulƙida na shekarar 1446, daidai da 30 ga watan Afrilu 2025. Shugaban…
Ƙasar Tanzaniya ta ɗage dakatarwar da ta yi na shiga da kayan amfanin gona zuwa ƙasar daga ƙasashen Malawi da Afirka ta Kudu, an bayyana hakan a jiya Juma’a awanni…
Shugabar ƙungiyar kasuwanci ta duniya WTO wato Ngozi Okonjo Iweala ta bayyana cewa, ƙarin tsarin haraji da gwamnatin Amurka ta wanzar ba zai yi wani babban tasiri ga ƙasashen Afirka…
Aƙalla gidaje 50 ne su ka rushe sakamakon wata gagarumar iska mai ƙarfi da ta auku a daren ranar Juma’a, a yankin Mahanga da ke ƙaramar hukumar Awe a jihar…