Ba Za A Samu Zaman Lafiya A Rivers Ba Harsai Masu Ruwa Da Tsaki Sun Haɗa Kai – Wike
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya bayyana cewa, babu wani ƙage ko ɓata suna da zai kawo zaman lafiya a jihar Rivers. Wike ya bayyana cewa idan ana…