Za Mu Haska Yadda Zaben Shekarar 2023 Mai Zuwa Zai Kasance-INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa a yayin zaben shekarar 2023 mai zuwa za a nuna yadda zaben zai gudana domin tabbatar da gaskiya a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa a yayin zaben shekarar 2023 mai zuwa za a nuna yadda zaben zai gudana domin tabbatar da gaskiya a…
Rundunar sojin Najeriya ta kori wadanda su ka hallaka Sheikh Goni Aisami akan hanyar sa ta zuwa Jihar Yobe a ranar Juma’a. Gidan Talabijin na Channels ya rawaito cewa ukaddashin…
Hukumar tsaro ta fararen hula a Najeriya NSCDC ta tabbatar da cewa jami’an hukumar sun kwace motoci 300 wadanda ake yin amfani da su a haramtattun matatun mai a fadin…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen haramta wa ‘yan kasashen waje sayan amfanin gona a cikin gonakin manoman Najeriya. Ministan ma’aikatar cinikayya da zuba hannun jari na…
Shugaban kungiyar jami’o’i Najeriya ta kasa ASUU Farfesa Emmanuel Osodoke ya bayyana cewa wasu daga cikin jami’o’in a wasu Jihohin Najeriya na bogi ne. Farfesa Emmanuel Osodoke ya bayyana hakan…
Runduna ta daya ta sojin Najeriya Janar Taoreed Lagbaja ya ce sun ceto wasu mutane da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su a cikin karamar hukumar birnin gwari…
Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa kungiyar ASUU ba ta da wani dalilin da zai sanya ta ci gaba da gudanar da yajin aikin da ta ke…
Kungiyar Izalatul Bidi’a ta Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauna gudanar da bincike kan kisan Malam Goni Aisami na Jihar Yobe tare da hukunta wadanda su ka aikata…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa a zaben shekarar 2023 mai zuwa za ta jajirce wajen ganin an yi sahihin zabe. Hukumar ta tabbatar wa…
Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya bai wa ƴaƴan Sheikh Goni Aisami aikin yi, malamin da wasu sojoji su ka yi masa kisan gilla a jihar. Gwamna Buni ya…