Gwamna Fubara Na Ribas Ya Umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta A Jihar Da Ta Shirya Zaɓen Shugabannin Ƙananan Hukumomi
Gwamnan jihar Ribas Siminilaye Fubara ya umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar da ta shirya zaɓen shugabannin ƙananan hukumomin jihar. Gwamnan ya ce ya bi umarnin kotun koli…