Tinubu Zai Yi Tankaɗe Da Rairaya Cikin Ministocinsa
Fadar shugaban Najeriya ta ce za a yi sauye sauye a mukaman da shugaban ya bai wa masu dafa masa sha’anin mulkin ƙasar. Da alama dai za a tantance kokarin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Fadar shugaban Najeriya ta ce za a yi sauye sauye a mukaman da shugaban ya bai wa masu dafa masa sha’anin mulkin ƙasar. Da alama dai za a tantance kokarin…
Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya lashi takobin kama fitaccen mai garkuwa da mutanen nan Bello Turji. Janar Chiristopher Musa ya umarci jami’an soji da su yi duk…
Ƙaramin ministan ilimi a Najeriya Dakta Yusuf Sununu ya ce gwamnatin tarayya ba ta hana dalibai yan ƙasa da shekara 18 rubuta jarrabawa ba. Ministan ya ce gwamnatin ba ta…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce tsauraran matakai masu wahala da ake dauka a ƙasar zai taimaka wajen cigaban kasar ne. Tinubu na wannan jawabi ne a ƙasar China…
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta ce mutanen da su ke da lambar zama ɗan ƙasa ta NIN ne kaɗai zasu amfana da shinkafar da za ta siyar naira 40,000 buhu…
A cewar kamfanin, a halin yanzu man fetur na nemawa kansa farashi ne a kasuwa. Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya ce fetur da kansa ne zai nemawa kansa farashi…
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya yi sammacin ƙaramin ministan mai da shugaban kamfanin mai na ƙasa NNPC kan tsadar mai a ƙasar. Sanata Kashim Shettima ya gayyacesu ne…
Al’ummar Najeriya na kokawa bayan da aka wayi gari da ƙarin farashin litar man fetur. Gidajen mai mallakin kamfanin mai na NNPC na siyarda lita guda kan naira 897 zuwa…
Hukumar kare haƙƙin masu siya da siyarwa a Najeriya ta ce ba ta da shirin daidaita farashin kayayyaki a halin yanzu. Hakan na kunshe a wata sanarwa da mai magana…
Kamfanin Dangote ya gabatar da samfurin man fetur da y fara tacewa a Najeriya. Shugaban kamfanin Dangote Alhaji Aliko Dangite ne ya shaida haka yau a matatar manda ke Ibeju-Lekki…