Tsadar Man Fetur – Kashim Shettima Ya Yi Sammacin Shugaban NNPC Da Ministan Mai
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya yi sammacin ƙaramin ministan mai da shugaban kamfanin mai na ƙasa NNPC kan tsadar mai a ƙasar. Sanata Kashim Shettima ya gayyacesu ne…