Bala Mohammed – Asalin Fassarar Ɗan Sanda Abokin Kowa, Ɗan Sanda Mai Halin Ƴan Aljanna
CSP Bala Mohammed jami’in ɗan sanda ɗaya tilo da ka iya zama madubi, ba ga ƴan sanda ba kawai har ma da al’umma baki ɗaya. Ɗan sandan da ba ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
CSP Bala Mohammed jami’in ɗan sanda ɗaya tilo da ka iya zama madubi, ba ga ƴan sanda ba kawai har ma da al’umma baki ɗaya. Ɗan sandan da ba ya…
Muhammad Bashir (MacBash) Shi dai Sheikh Adil ‘al-Kalbani, an haife shi ne a birnin Riyadh na kasar Saudiyya, a ranar 4 ga watan Afrilun shekarar 1958 – wanda yayi dai-dai…
Watakila mai karatu ba z ai gane me nake nufi ba sosai sai ya gama karanta wannan dan takaitaccen rubutun da na yi a kan Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar…