Kotu ta kwace takarar Sha’aban Sharaɗa an maye gurbinsa da Muktar Yakasai
Wata kotu a Kano ta karɓe takarar Sha aban sharaɗa mai neman wakiltar ƙaramar hukumar birni wanda ta maye gurbinsa da abokin takarar Muktar Ishak Yakasai.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta