Bayan zargin da ake na mallakar wasu gidaje da maƙudan kuɗaɗe, wanda ake yiwa alƙalin alƙalan ƙasar nan.

Tuni dai yau shugaba Muhammadu Buhari ya sauke tsohon alƙalin alƙalai tare na naɗa Justice Ibrahim Tanko Muhammed a matsayin muƙaddashin alƙalin alƙalai na ƙasa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: