Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ya zo jihar kano ne don yaƙin neman zabensa.

ya nemi hadin kan masarautar kano don sake komawa mukaminsa karo na biyu

Sarkin Kano ya tabbatar da goyon bayansa a kan dukkan shugaban da ya ƙudiri aniyar kawo cigaba ga al umma.

Leave a Reply

%d bloggers like this: