Atiku Abubakar na shirin shigar da ƙara kotun kan zaɓen
Ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a inuwar jam’iyar PDP na ganawar sirri da tsohon shugaban najeriya Kuma shugaban kwamitin sulhu da zaman lafiya janar Abdussalami Abubakar mai ritaya,. Ganawar tasu…