Rahotannin da ke iskemu a halin yanzu na nuni da cewa jirgin da mataimakin shugaban ƙasa farfesa Yemi Osinbajo ke tafiya a cikinsa ya yi hatsari.

Sai dai ba mu sami rahoton rasa rai ba.
Jirgin wanda ya faɗo daga sama yayin da yake tafiya a Kabba, inda mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo ke ziyartar jihar Kogi don yaƙin neman zaɓe.

