Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Giwaye sun kashe wani a Bauchi

Giwayen dai sun fito daga wani daji ne a ƙaramar hukumar Alƙaleri da ke can jihar Bauchi wanda suka shuga gari har ma suka fara ta asa.

Mutumin ya rasa ransa ne yayin da ya kusanci inda giwayen suke kamar yadda Auwal Muhd ya shaidawa mujallar Matashiya.

Auwal ya ce giwayen sun kai su 12 kuma an gaza korasu cikin dajin da suka fito.

“Tunn jiya giwayen suka shigo ƙaramar hukumar Alƙaleri kuma suka shiga ƙauyen tumuru a nan ne ma da wani ya kusancesu suka ɗagashi sama suka tiƙashi da ƙasa sannan suka takashi har ma ya ce ga garinku nan” a cewar Auwal.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: