Gwamnatin tarayya ta ware gobe juma’a 21/02/2019. A matsayin ranar hutun ma’aikata.
Sanarwar ta fito ne daga bakin ministan cikin gida Abdurrahman Danbazau ya fitar a jiya.
Inda ya bayyana cewa an bada hutun ne don ma’aikata su samu daman shiri don tunkarar zaɓe da za’a gudanar ranar Asabar.


