Shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmod Yakubu ya bayyana cewar za a fara bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a gobe Litinin da misalin ƙarfe 11 na safe.

An gudanar da zaɓukan shugaban ƙasa da ƴan majalisar dattawa da ma ƴab majalisar wakilai a ranar asabar 23 ga watan Fabrairun da muke ciki.

Da yawan sauran kujeru kamar Ƴan majalisar wakilai da ma dattijai sun san matsayin su a halin yanzu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: