Zaɓen shugaban ƙasa Sakamakon zaben jihar Nijer
Sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Nijer APC – 612,371 PDP – 218,053
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Nijer APC – 612,371 PDP – 218,053
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta tabbatar da kama Rashida Said Muhammad wadda ake zarginta da hankaɗo mijinta daga bene yayin da ta jiyoshi yana waya da budurwarsa. Kakakin…
Baturen zaɓen jihar Imo ya bayyana yadda akayi garkuwa dashi kafin faɗin sakamakon Zaɓen majalisar dattawa. Jami’in yace an tilastashi ne lallai sai ya bayyana Rochas Okorocha a matsayin wanda…
Jam iyyar APC ta samu ƙuri u 85.058 PDP kuwa na da 219.698
Adadin ƙuri u 1,812,567 Waɗanda aka tantance 598,586 APC 241,769 PDP 275,901
Jam iyyar APC mai mulki da zargi yin maguɗi a zaɓen shugaban ƙasa wanda hakan ya sa ta ƙi aminta da sakamakon da aka bayyana. Akwa kaso mafi rinjaye tsakanin…
Jam iyyar APC ta lashe kujerun Sanatoci uku na jihar Jigawa. Kamar yadda hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC reshen jihar ta bayyana.
Babbar jam iyyar mai adawa a Najeriya PDP ta yi fatali da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban jam iyyar PDP na ƙasa Secundus Uche ne ya bayyana cewar suna da…
Waɗanda aka tantance 604.240 A 73 AA 52 AAC 165 ADP 912 APC 402.961 APDA 515 PDP 138.484
Jihar Kogi Waɗanda suka yi rijista 570.773 Waɗanda aka tantance 164.449 APA 534 APC 285.894 ApDA 480 APGA 318 APN 73 APP 58 ASD 28 GPN 60 HDP 18 ID…