Prime ministan New Zealand ta tabbatar da masaniyar za’a kai hari masallaci, tun kafin lokacin
Prime ministan Ƙasar NewZealand Jacinda Ardern ta tabbatar da cewa Brenton Harrison ya tura mata saƙon zai kai hari a wasu masallatai. Sai dai rashin sanin taka maimai wurin da…