Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Ma aikatan mujallar Matashiya sun shiga ɗakin tattara sakamako zaɓe na Kano yanzu

Bayan jami an tsaro sun kammala tantacewa an bar ma aikatan mujallar Matashiya sun shiga ofishin hukumar zaɓe har ɗakin tattara sakako.

Hukumar zaɓen dai ta sanar da dawowa yau da misalin ƙarfe 8 na safe wanda kuma yanzu ƙarfe 3:05 na yamma.

Zuwa yanzu dai komai ya kammala ana jiran hukumar zaɓen da ta bayyana don bayyana mafita.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: