An sako yara da aka yi garkuwa da su a Zamfara
A kwanakin baya masu garkuwa da mutane sun kama wasu yara ƙanana ƴan makarantar islamiyya. Abdurrahhman Abubakar Sada ya bamu labarin cewa, a yammacin jiya lahadi aka sako yaran bayan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A kwanakin baya masu garkuwa da mutane sun kama wasu yara ƙanana ƴan makarantar islamiyya. Abdurrahhman Abubakar Sada ya bamu labarin cewa, a yammacin jiya lahadi aka sako yaran bayan…
Yayin da Farfesa BB Shehu ya bayyana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da ya lasge zaɓen shekarar 2019, sai daiba a faɗi sakamakon ɗan majalisar ƙaramar hukumar nassarawa…
Farfesa Riskuwa Arabu Shehu ya bayyana cewa, sai sun karɓi sakamako daga jami an tsaro kafin bayyana sakamako, ganin yaddaake ƙorafin an samu tashin hankali a wurare da dama. Shugaban…
A cigaba da karɓar sakamakon zaɓen gwamna wanda ka ƙarasa Jam iyyar APC ta samu nasara a zaɓen Gama inda ta samu ƙuri u 10,536 yayin da jam iyyar PDP…
Wakilin jam iyyar PDP a zauren tattara sakamakon zaɓe Aliyu Sani Madakin gini ya buƙaci a soke zaɓen da aka sake na zaɓen gwamna sakamakon rikici da aka samu a…
Yanzu za a cigaba da bayyana sakamakon zabe a ɗakin karɓar sakamakon na hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC reshen jihar Kano
Bayan jami an tsaro sun kammala tantacewa an bar ma aikatan mujallar Matashiya sun shiga ofishin hukumar zaɓe har ɗakin tattara sakako. Hukumar zaɓen dai ta sanar da dawowa yau…
Sakamakon wata ƴar hayaniya da ta auku a ofishin hukumar zaɓe ta jihar Kano, jami an tsaro sun sauya taku. Hakan ya sa jami an tsaro suka fito da kowa…
A dai dai lokacin da ake daf da cigaba da karɓar sakamakon zaɓe a jihar Kano. Jami an tsaro sun fito da mutane waje ciki har da ƴan jaridu waɗanda…
Shugaban riƙo na jam iyyar PDP Rabi u Sulaiman Bichi ya nemi hukumar zaɓe Inec reahen jihar Kano da ta bayyana zaɓen ɗan majalisar ƙaramar hukumar Nassarawa. Ya ce babu…