Yayin gabayar da ƙara cikin ƙunshin takardar koke da lauypyin Amina Mujammad Amal suka shigar da ƙarar shahararriyar jarumar fim ɗin hausa Hasiza Gabon, ta nemi kotu da ta karɓar mata doyyar miliyan 50.

Amal dai ta shigar da ƙarar ne bisa cin zarafi da ta ce Gabon ta mata tare da tilastata faɗar abinda ba haka ba.

Amal ta zargi Hadiza gabon da halayyar maɗigo, al amarin da ya sa Gabon ɗin ta je har gida ta kuma lallasata kamar yadda wani faifan bidiyo ya nuna.

Leave a Reply

%d bloggers like this: