An samu saukar ruwan sama kamar da bakin kwarya a yankin birnin kano da kewaye.

Bayan da aka shafe kwana da kwanaki ana zafi a gari wanda har ta kai mutane da yawa ke kwana a waje wasu kuwa ke tafiya filaye masu girma don yin bacci.

Leave a Reply

%d bloggers like this: