
Majalisar Dokoki Ta Jahar Kano Zatayi Dokar Fadada Masarautar Kano Inda Zata Maida Tsarin Sarakunan Yanka.
Wasu Lauyoyi Sun nemi Majalisar Dokoki Ta Jahar Kano Da tayi Dokar Dawo da Darajar Sarakunan yanka Na Jahar Wanda Kowanne Sarki Dajarsa Daya Da Sarkin Kano.

Masarautun Sune Kamar Haka.

Masarautar Rano
Masarautar Gaya
Masarautar Karaye
Masarautar Bichi .
Azamanta Na Yau Yan Majalisun Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Wanan Al’amari.
Kuma Nan Take Majalisa Ta Kafa Kwamitin Dazai Kawo Mata Rahoto A Gobe 7/5/2019.