Wata kotun karɓar ƙorafe ƙorafen zaɓe a Zamfara ta bawa jam iyyar PDP kujerar gwamnan jihar.

Kotun ƙarƙashin Alƙali Paul Adamu Galinji ta ce PDP ce da ke da halastaccen ɗan takara kuma wanda ya samu ƙuri u mafi yawa a jihar.
Sannan alƙalin kotun ya gargaɗi ƴan siyasa da su guji tatsile demokaraɗiyya a faɗin ƙasa baki ɗaya.

A yayin zaman kotun na yau mai shari a Paul Adamu ya tabbatar da cewar jihar Zamfara ɗan jam iyyar PDP ne gwana.

Mujallar Matashiya.