Honarabil Abdul aziz Garba gafasa ne ya zama shugaban majalisar dokokin jihar Kano.

An rantsar da shi a yau bayan amincewar mambobin majalisar don jagorantarsu.

Tuni dai mambobin majalisar dokokin jihar kano suka karɓi rantsuwar fara aiki kamar yadda aka zaɓesu.

A wani labarin kuma gwamnatin tarayya ta ware ranar Laraba wato 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Demokaraɗiyya a ƙasar.

A ranar ne ake sa ran shugaban ƙasa Buhari zai yi bayani tun bayan da aka rantsar da shi a matsayin ahugaban ƙasa a Kano na biyu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: