Bayan zaɓen da aka gudanar a yau a ƙarshe dai Sanata Ahmed Lawan ya lashe kujerar shugabancin majalisar dattawa da ƙuri u 79, yayin da Sanata Ali Ndumeya samu ƙuri a 28.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta