Shirinmu na Abokin Tafiya zai karkata zuwa koyar da harkokin dogaro da kai.

Kamar yadda muke tattauna da Alhaji Muhammd Aminu Adamu kuma shi ne shugaban gidan gonar Nana Farm ya kware wajen renon kaji.
Za mu na kawo muku wannan shiri sau ɗaya a kowanne wata kamar yadda muka saba kawo muku.

A cikin shirin za a ga yadda ake kiwon kaji da matakan da ake bi don kiyayewa, muna kawo shirin ne a dukkanin 16 ga kowanne wata
