Ƴan uwan likitan da aka yi garkuwa da shi ne suka shaidawa jaridar Daily Nigeria cewar sai da suka biya kuɗi naira miliyan goma aka sako ɗan uwansu.

An yi garkuwa da Dakta Bashir Zubair ne a kan hanyarsa ta zuwa halartar addu ar kwanaki 40 na rasuwar mahaifiyarsa.

Masu garkuwa da mutanen sun buƙaci a basu naira miliyan 200 sai dai miliyan 10 ce ta rabasu da shi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: