Hakan ba yana nufin kowa ya aikata laifi ba amma idan mutum ya yi cewa mukai jami anmu su fahimtar da shi ba su cakumoshi su kawoshi a masa tara ba.

Jawabin da shugaban hukumar kula da tuƙi a jihar Kano ya yi kenam yayin da yayi wani taron kwai da kwarkwata na ma aikatan Karota.

Baffa Babba ɗan Agundi ya ce bashi da ikon hana sana ar Adaidaita sahu a jihar sai abinda hukumomin tsaro suka basu rahoto.

Yayin tarom da aka yi a yau Baffa Babba ya ce za su yi iya bakin ƙoƙarinsu don gaɓin an ƙara tsaftace sana ar, sannan an karrama wasu mutane biyu ma aikatan hukumar waɗamda suke kula da aikinsu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: