Gwamnatin jihar Kaduna ta bukaci Al’ummomin dake makwaftaka da kogin Kaduna dasu nemi sabon matsuguni daban don gujewa Barazanar Ambaliyar Ruwa.

Kwamishinan muhalli Alhaji Ibrahim Hussain shine yayi wannan Kira a jiya, Inda yace hukumar dake hasashen yanayi da na agajin gaggawa sune suka bayyana jihar ta Kaduna na cikin Jihohin da ka it’s fuskantar Ambaliyar Ruwa A wannan shekarar.

Alhaji Ibrahim Hussain ya Tabbatar da cewa masu bada agaji suna ta sanar da hakan ga Al’ummar dake zaune a gabar kogin ta Kaduna.

Leave a Reply

%d bloggers like this: