Jihar Kano tayi watanni 60 ba tare da samun Rahoton Bullar Cutan Shan Inna ba
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jihar ta shafe sama da watanni 60 ba tare da samun Rahoton Bullar Cutan Shan Inna ba. Ganduje ya bayyana…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jihar ta shafe sama da watanni 60 ba tare da samun Rahoton Bullar Cutan Shan Inna ba. Ganduje ya bayyana…
Kotu ta bada belin shugaban mabiya mazahabar shi a Ibrahim Al Azakzaky don tafiya wani asibiti da ƙe birnin Delhi a Indiya don duba lafiyarsa. Kotun ta bada belinsa tare…
Da Alamu Tattaunawa dake tsakanin yan Kungiyar Taliban Da kasar Amurka kwalliya zata biya kudin sabulu, inda ake ganin za’a kawo karshen yaki mafi muni da ya daidaita Al’ummar kasar…
A yau Asabar ne Jami’an tsaron Farin Kaya wato DSS suka je gidan mawallafin jaridar Sahara Reporters da ke yada labaranta a Shafukan yanar gizo gizo, mai Suna Sowore Omoyele.…
Yar gidan sheikh Ibrahim Zakzaky Suhaila wacce a halin yanzu take kasar waje, ta ce a cigaba da zanga-zanga har sai gwamnati ta sako mahaifinta. A cewar Suhaila sanarwar da…