Kotun karban korafe korafen zabe ta jihar kano dake zaune a Miller Road ta kori karar da dan takarar gwamnan kano a inuwar jam’iyar PDP Abba kabir Yusif.
Bayan dogon shaidu Mai shari’a ta karanto daga karshe ta bayyana cewa duk shaidun da Jam’iyar PDP da dan takarar ta Suka shigar bata gamsu da su ba.
Kotun ta tabbatar da ayyana cewa Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya lashe zaben 2019 kamar yadda Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta kasa ta bayyana.

Leave a Reply

%d bloggers like this: