Manyan Malaman jami’oi da akayi garkuwa dasu a jihar Kaduna sun kubuta.

Malam Wayanda Yan uwan juna ne Adamu Chonoko na jami’ar Ahmadu Bello da Umar Chonoko na Kwalejin Fasaha ta Kaduna Wato Polytechnic sune Malaman da aka sace su a satin da ya gabata.

Malaman dai Yan asalin jihar kebbi ne Wanda aka ceto su, sai dai ba’a bayyana ko an biya kudin fansa ba.

Mai magana da yawun kungiyar Yan asalin jihar kebbi mazauna Kaduna inda yace an karbo mutanen ne da misalin karfe 11:51 na Ranar lahadi

Leave a Reply

%d bloggers like this: