Gwamnatin jihar kano ta amince zata fara biyan sabon tsarin Albashi mafi karanci dubu talatin a karshen watan disamba 2019.

Gwamnatin Tarayya da kungiyar kwadago ta kasa NLC sun amince akan yin Karin kaso 23.2 ga Ma’aikatan dake Mataki na 7, kaso 20 ga Ma’aikatan dake Mataki na 8.
Haka Kuma anyi Karin kaso 19 ga Ma’aikatan dake Mataki na 9.

Idan ba’a manta ba tun a watan Afrilun 2019 ne Shugaba kasa Muhammmad Buhari ya Rattaba hannu a Kan sabuwar dokar yin Karin Albashi ga Ma’aikata mafi karanci dubu talatin.

Madogara
Jaridar Punch

Leave a Reply

%d bloggers like this: