An zayyano hanyoyin Samar da Shugabanni Nagari
Shugaba dole ya kasance Mai gaskiya a tsakanin Al’umma kafin ya zama Shugaba. Dan Majalisar Mai wakiltar Zaria a Majalisar Jihar kaduna Hon Suleman Ibrahim Dabo, shine ya bayyna hakan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaba dole ya kasance Mai gaskiya a tsakanin Al’umma kafin ya zama Shugaba. Dan Majalisar Mai wakiltar Zaria a Majalisar Jihar kaduna Hon Suleman Ibrahim Dabo, shine ya bayyna hakan…
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta karyata rade-radin da ake yadawa a kafafan sada zumunta na cewa sun cafke wata matashiya mai suna Zainab Nasir. Kakakin rundunar ‘yan sanda…
Majalisar dokokin jihar Kano ta amice da ƙarin sabbin masarautu huɗu a kano. Cikakken bayanai na nan tafe. Ku dakacemu
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya tabbatar da cigaba da bada haɗin kai a bisa dukkanin bayanan da kwamitin binvike kan tabbatar da shirin ba da ilimi kyauta kuma dole…
Lamarin dai ya faru ne a yammacin jiya laraba, inda takaddama ta kaure tsakanin wani Mai mota da Mai babur din adaidata sahu, sakamakon Mai babur din ya goge masa…
Rundunar ƴan sandan jihar Kaɓi bisa jagorancin kwamishinan ƴan sandan jihar Habu A Sani ta yi nasarar kama wasu da ake zqrgi da garkuwa da mutane tare da kuɓutar da…
Babbar kotun Tarayya dake Maitama Abuja ta ayyana 27- janairu, 2020 ne ranar da zata yanke hukunci akan maryam Sanda, wacce ake zarginta da kashe mijinta Bilyaminu Bello da gangan.…
Wata Kotun Garin Maryland dake kasar Amurka ta wanke wasu mutane 3 da aka daure su tsawon shekaru 36 bisa kamasu da laifin kashe wani yaro Mai shekaru 14 a…
Shahararren Dan kasuwan nan Dan asalin jihar Kano, kuma Mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote ya ce zai hada hannu da gwamnatin jihar Kano wajen habbaka cibiyar koyar da sana’oi…