A yau Litinin kotun ƙoli a Najeriya ta yi fatali da ɗaukaka ƙarar da ɗan takarar gwamna na jam iyyar PDP Abba Kabir ya yi bisa ƙalubalantar zaɓen gwamnan.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta