Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta shirya liyafar karrama AIG Ahmed Ilyasu
Bisa jagorancin kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu Ahmadu sani, rundunar ta ahirya liyafa ta musamman don karrama tsohon kwamishinan ƴan sandan Kano. Taron wanda ya gudana a ɗakin taro…