Bai dace malamai su soki hukunci haramta bara ba – Pantami
Ministan sadarwa a Najeriya Dakta Isa Ali Pantami ya ce bai kamata malamai su da sauran al umma su soki ƙidirin gqamnati na haramta bara a titi ba. Dakta Pantami…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ministan sadarwa a Najeriya Dakta Isa Ali Pantami ya ce bai kamata malamai su da sauran al umma su soki ƙidirin gqamnati na haramta bara a titi ba. Dakta Pantami…
Hukumar Dake kiyaye Hadura ta kasa ta haramta Daukan Fasinjoji Biyu a gaban mota, a fadin Kasar Nan. Mai magana da yawun Hukumar CPEO Bisi Kazeem shine ya tabbatar da…
Daga Maryam Muhammad Cibiyar Samar da zaman lafiya da sasantawa (IPCR) ta nuna damuwarta akan kalubalen da tsaro ke fuskanta a fadin duniya. Cibiyar tayi nuni da cewar kyama da…
Daga Jamil Yakasai Daya daga cikin mataimakiyar shugaban kasar Iran takamo da cutar Corona virus Ebtekar – daya daga cikin mataimakan shugaban kasar Iran ta kamu da corona virus Mataimakiyar…
Ma aikatar lafiya a Najeriya ta tabbatar da ɓullar cutar numfashi ta corona virus a ƙasar. Cikin sanarwar da ma aikatar ta fitar a shafinta na twitter ta ce wani…
Hukumar Dake lura da al’amuran wutar lantarki ta kasa NERC ta haramtawa kamfanonin rarraba wutar da adadinsu ya kai 11 karban kudin wuta a kowane wata da ya haura Naira…
Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa Daya daga cikinta sojojinta da ke aiki a karkashin rundunar da ke yaki da Boko Haram a Malam Fatori na Jihar Barno, ya harbe…
An haramta barar a yau sannan za ta ɗauki matakin shari’a ga iyayen da suka bijirewa dokar. Hakan ya zo ne bayan wani shiri da mujallar Matashiya ta yi a…
Babbar kotun jihar kano karkashin Mai shari’a A T Badamasi a Ranar juma’a ta yanke wa wata Mata hukuncin kisa ta hanyar Rataya. Kotun dai kama matar Mai Suna Rashida…
Rundunar yansandan jihar Anambra tayi nasarar ceto wata yarinya yar shekaru 10 wacce aka sace ta kuma aka siyar da ita akan kudi naira Dubu Dari takwas.800,000 Kakakin Yansandan na…