Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya tsige sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi ll daga muƙamin sarki.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin zaman majalisar dokoki ta jihar Kano a yau.

Ƙarin bayani na nan tafe nan gaba kaɗan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: