Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Dakatar da Ciyo bashin da take niyya Sakamakon tabarbarewar Tattalin Arzikin Duniya biyo bayan Bullar Corona virus
Ministar kudi Hajiya Zainab Ahmed shamsuna ta bayyana cewar ” gwamnatin tarayya ta dakatar da aniyar ta na ranto dalar amurka biliyan 27, A cewarta any dakatar da shirin ciwo…