Corona Virus – Sai an tashi tsaye a haɗa kai wajen yiwa ƙasa addu’a – Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi u kwankwaso ya bayyana cewar ya kamata ƴan ƙasa a haɗa kai a duƙufa don yiwa ƙasa addu a kan wannan annuba ta cutar sarƙewar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi u kwankwaso ya bayyana cewar ya kamata ƴan ƙasa a haɗa kai a duƙufa don yiwa ƙasa addu a kan wannan annuba ta cutar sarƙewar…
A ƙoƙarinsa don ganin an yiwa tufkar hanci, Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da kwamitin kar ta kwana daƙile afkuwar cutar numfashi ta Corona Virus. Gwamnan ya samar…