Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi gargaɗi ga masu shirin karya dokar da aka saka ta taƙaita zirga zirga.

Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce rundunar za ta tabbatar an bi wannan dokar a jihar.

A cewarsa, ƴan sanda haɗin gwiwa da sauran jami an tsaro sun shirya tsaf don ganin kowa ya bi dokar kamar yadda aka sanya.

Cikin wata zantawar da yayi da mujallar Mataahiya, Mai magana da yawun ƴan samda a Ka o DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce aikin hukumar ƴan sanda ne tabbatar da duk wata doka da aka sanya.

An saka dokar zama a gida har tsawon mako guda don hana yaɗuwar cutar numfashi ta Corona Virus

Leave a Reply

%d bloggers like this: